<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>385</hymn_number>
<title>Babu Hawaye A Can LW385</title>
<lyrics>[V1]
 1) Babu hawaye a can (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki.
 Babu hawaye a can.

[V2]
 KORUS
 O ƴan'uwa me zai hana ku shiga can?
 O ɗan'uwa me zai hana ka shiga can?
 O ƴar'uwa me zai hana ki shiga can?
 A sama gidan AlIah mai ban mamaki.
 Kada mu rasa shiga.  (2x)

[V3]
 2) Babu mutuwa can (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki
 Babu mutuwa can.
 Korus

[V4]
 3) Babu yaƙoki a can  (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki.
 Babu yaƙoki a can.
 Korus

[V5]
 4) Babu kabilu a can (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki.
 Babu kabilu a can.
 Korus

[V6]
 5) Babu kwaɗayi a can (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki.
 Babu kwaɗayi a can.

[V7]
 6) Babu ciwo a can (2x)
 Gama wuri ne mai ban mamaki.
 Babu ciwo a can.

[V8]
 7) Ku dangogi. me zai hana ku shiga can?
 Ku dattibai, me zai hana ku shiga can?
 Ku mazaje, me zai hana ku shiga can?
 Ku mataye. me zai hana ku shiga can?
 O dukanku. me zai hana ku shiga can?
 A sama gidan Allah mai ban mamaki
 [Kada mu rasa shiga]. (2x)</lyrics>
</song>